Latest
Za a ji abin da ya faru a Aso Rock bayan kotu ta tabbatar da Bola Tinubu a matsayin halataccen shugaban Najeriya, aka yi waje da karar Atiku Abubakar da Peter Obi.
A ranar Juma’a ne mai martaba Sarkin Biu, Dr Umar Mustapha II, ya bai wa tsohon babban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar. Tukur Burutai, sarautar Betaran Biu.
Gwamna Diri ya bayyana cewa yana da yancin taya shugaban kasa Bola Tinubu murna dangane da hukuncin da kotun koli ta yanke kan zaben shugaban kasa.
Gwamna Ademola Adeleke ya ce ya bai wa masu sukar sa mamaki da suka raina shi saboda yak ware sosai a harkar rawa da irin kokarin da ya yi a fadin jihar Osun.
Rahotanni sun nuna cewa an ceto gawar mutum biyu biyo bayan hatsarin jirgin ruwan da ya afku a jihar Legas ranar Alhamis da daddare, wasu huɗu sun jikkata.
Wani magidanci dan Najeriya ya fusata saboda matarsa tana hana shi tarayya da ita a bangaren auratayya. Ya ce yanzu yana samu a wajen wata matar a waje.
A shekarun baya, wasan 'El Clasico' ta fi ko wace wasa martaba da buguwa a lokacin da manyan 'yan wasa ke buga ta a lokaci guda, amma a yanzu ta rasa martabarta.
Wata dalibar aji uku a jami’ar Port Harcourt (UNIPORT), Otuene Justina Nkang, ta rasa ranta bayan saurayinta ya kashe don yin kudi a jihar Ribas.
Terry Tukuwei, daraktan midiya na tawagar kamfen ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa a inuwar APC ya rasu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da shi.
Masu zafi
Samu kari