Latest
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya yi shiru kan hukuncin da kotun ƙoli ta yanke, yayin da halarci ɗaurin auren ɗiyar shugaban PDP na ƙasa.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana shirya biyan basukan 'yan fansho da wadanda su ka mutu yayin aikin gwamnati naira biliyan shida a jihar.
Wata akuya ta tura kanta a cikin butan karfe sannan ta kasa fitowa daga ciki. Sai da makwabta suka taru a kanta kafin aka iya ceto ta daga cikin butan karfen.
Wasu iyali sun cika da mamaki bayan sun kama mai aikinsu da aka dauka don share harabar gida tana aika-aika. An kama ta tana haura taga don shiga ainahin gidan.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamawa ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan karar da aka shigar game da makomai Adamawa.
Kasashe kusan 200 ne suka kada kuri'u a zaben da aka gudanar a majalisar dinkin duniya don kawo karshen rikicin Gaza da Isra'ila da ke ci gaba da ta'azzara.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar tsadar kayayyaki da kuma tashin farashin kudade, farashin Bitcoin ya sake tashi a kasuwar hada-hadar kudin yanar gizo.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa a halin da ake ciki yanzu, tsaron jihar ya inganta sosai a kaso 85% cikin 100.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, murnar nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya yi alƙawarin yin aiki tare da shi.
Masu zafi
Samu kari