Latest
Sojojin kungiyar Ansaru sun fara fitowa karara a gabashin Birnin gwari. ‘Yan ta’adda sun fara fitowa daga jeji, su na auren 'yan matan mutanen gari.
Tontoh Dikeh, jarumar masana'antar shirya fina-finan turanci watau Nollywood ta sauya sheƙa daga jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa APC mai mulki.
An ga matasa da suka ƙunshi maza da mata waɗan da suka haddace Alƙur'ani mai girma sun yi cincirindo a gidan Rabiu Kwankwaso domin neman gurbin shiga makaranta.
Majalisar dattawa ta kare matsayar da aka cimmawa ta siyo motocin alfarma ga ƴan majalisun tarayya duk kuwa da halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki a ƙasa.
Za a ji yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya jawo Naira ta ke karyewa. Sanata Ben Murray Bruce abin da ya jawo Naira ta ke faduwa shi ne buga kudi barkatai.
Jami'an tsaro a jihar Neja sun yi musayar wuta da wani ƙasurgumin ɗan ta'adda da ake zargin ɗan Boko Haram ne a birnin Minna, inda suka ƙwato makamao masu yawa.
Wani dan kabilar Ibo da ke siyar da kosai a Lagas tsawon shekaru 25 ya magantu a kan sana’arsa. A cewar mutumin, ya gina gidaje da kula da yaransa.
Gwamna Seyi Makinde na Oyo da takwarorinsa na jihohin Legas, Ekiti da Ogun sun ziyarci gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu a gidansa da ke Ibadan ranar Talata.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wani Masallaci a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun halaka Liman da wani masallaci ɗaya ranar Talata.
Masu zafi
Samu kari