Latest
Hon. Anamero Dekeri ya so ayi wa marasa hali afuwar biyan NECO, JAMB da UTME, ‘Yan majalisa sun hau kujerar na-ki da aka nemi a yafe kudin jarrabawa.
Majalisar Dattawa ta ce za ta yi aiki da kyau a kasafin kudi domin talaka ya amfana a 2024. Za a kawowa Sanatoci kundin kasafin kudin 2024 a Nuwamban nan.
Akwai muhimman abubuwa da kotun ƙoli za ta yanke hukunci a kansu a ƙarar da jam'iyyun adawa da ƴan takararsu suka shigar kan ƙalubalantar nasarar Shugaba Tinubu.
Masu noman kaji a Katsina sun ji dadin ba Muhammad Abu Ibrahim kujerar NADF. Bola Tinubu ya tuna da iyalin abokinsa, tsohon Sanatan Katsina, Abu Ibrahim.
Rigingimun jam'iyyar NNPP sun buɗe sabon babi yayin da masu ruwa da tsaki a jam'iyyar na shiyyar Arewa maso Yamma suka amince da matakin korar Kwankwaso.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a jihar Benue, majalisar jihar ta bai wa Gwamna Alias Hyacinth awanni 72 da ya yi gaggawar nada hadimi a bangaren tsaro.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai fara biyan limamai da masu unguwanni alawus-alawus domin su taimaka wajen magance matsalar tsaro a jihar.
Ƴan bindiga sun kawo harin ramuwar gayya a jihar Sokoto bayan sun rasa ɗaya daga cikin mutanensu. A yayin harin rayukan ƴan bindiga da dama sun salwanta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin kwamishinonin zaben jihohi guda tara a yau Laraba 25 ga watan Oktoba, jihohin sun hada da Gombe da Zamfara da saura.
Masu zafi
Samu kari