Latest
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan tsohon minista, Jerry Gana, Joshua Gana na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben majalisar Tarayya.
Tsageru ɗauke.da muggan makamai sun kai farmaki har cikin gida, sun yi awon gaba da shugaban ma'aikatan shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa.
Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya caccaki ƙoƙarin da gwamnonin PDP suka yi na sasanta rikicin da ke tsakanin Wike, Fubara.
Ana zargin Shugaba Tinubu ya ware makudan kudade har naira biliyan 5.9 don siyan jirgin ruwa na alfarma a fadarsa, shugaban ya karyata wannan jita-jita.
Gwamnatin Abba Kabiru Yusuf ta sake tsokano fushin kotu bayan rusau a masallacin idi. Dole Gwamnatin Kano ta biya diyyar Naira Biliyan 30 na rushe-rushen shaguna
Shirin NLC na yin zanga-zanga a Imo ya samu nakasu, yayin da aka yi awon gaba da shugaban kungiyar. Bayan bayyanarsa, ya labarta yadda aka lakada masa dukan tsiya.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Dakarun sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar ƴan sakai sun samu nasarae ceto mutum huɗu da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kebbi.
Adebayo Shittu ya ce idan Muhammadu Buhari ya ba mutum aiki, ba zai taba tambayar yadda aka yi ba da tsohon Ministan ma’aikatar ya yi karin haske a kan gwamnatoci.
Masu zafi
Samu kari