Latest
Babban hafsan tsaron kasar nan, CDS Christopher Musa, ya ce sojoji na tare da mulkin Demokutaɗiyya, don haka kowa ya kwantar da hankalknsa kan juyin mulki.
Kotun ɗaukaka ƙara ta kawo karshen rigima kan wanda ya ci zaɓen mamba mai wakiltar Jemaa da Sanga a majalisar wakilan tarayya daga jihar Kaduna .
Wata tsohuwar jarida da ke dauke da farashin naira kan kowace dala a shekarar 1978 ya bayyana a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun kadu.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta bayyana shiga yajin aikin gama-gari a ranar Laraba 8 ga watan Nuwamba idan har ba a sake Joe Ajaero ba da ke tsare.
Rundunar sojin Najeriya da hukumar DSS sun yi nasarar dakile mummunan harin 'yan 'yan ta'addan Boko Haram a karamar hukumar Gezawa da ke jihar Kano.
Wata trela ta markade mutane takwas, ciki har da dalibai guda biyu, yayin da mutane 10 suka jikkata a Abuja. Ganin irin aika-aikar da yayi, direban trelar ya tsere.
Majalisar dokokin tarayya sun mika kuka ga shugaban kasa Bola Tinubu kan yadda Giwaye daga Kamaru ke shiga jihar Borno suna lalata amfanin gona a kowacce shekara.
Peter Obi ya ce Nigeria na cikin talauci ne sakamakon rashin samun shuwagabanni na-gari. A cewarsa bai kamata ana talauci a Nigeria ba la'akari da albarkatun kasar
Fitaccen mawakin Hausa Shu'aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba ya ziyarci malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi. Ya ba da gudunmawa ga yan gaza.
Masu zafi
Samu kari