Latest
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun mininstan shari'a, Lateef Fagbemi ta musanta batun cewa wata kotu ta umarci a kwace kudadenta a kasar Amurka.
Kungiyar NYA ta fito ta yi magana kan rikicin da ake yi tsakanin gwamnan Zamfara da Bello Matawalle. Kungiyar ta ce Dauda Lawal na tsoron ministan na Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da karawa matasa ƴan bautar ƙasa alawus da ake biyansu kowane wata daga N33,000 zuwa N77,000 daga watan Yulin, 2024.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta kuma gani wata sabuwar badaƙala kan tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, ta garzaya kotu.
Bayan sanar da sakamakon zaben jihar Edo, shugaban tsagin jam'iyyar LP, Julius Abure ya zargi faduwarsu a zaben kan dan takara, Olumide Akpata da Peter Obi.
Yayin da ake cigaba da rigima kan farashin man fetur tsakanin kamfanin NNPCL da matatar Aliko Dangote, Gwamnatin Tarayya ta fadi matsayarta kan haka.
Hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa ta ce za ta yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar d Yahaya Bello ya fuskanci shari'a kan tuhumar karkatar da N80.2bn.
A cikin labarin nan, za ku ji gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce da gaske ta ke son kawo karshen matsalar ruwa a fadin jihar da hadin gwiwar hukumar cigaban Faransa.
Jam'iyyar APGA ta fara aiwatar da shirye-shiryen dakatar da gwamnan jihar Anambra, Chukwuma Soludo. Jam'iyyar APGA na zarginsa da yi mata zagon kasa.
Masu zafi
Samu kari