Latest
Rundunar sojojin Nigeriya ta musanta labarin da ake yadawa cewa hafsanta, Laftanar-janar Taoreed Lagbaja ya rasu a wani asibiti da ke kasar waje.
Kungiyar Kuteb Muslim Development Association (KMDA) ta yi magana kan zargin shirin rushe masallacin Juma'a inda ta shawarci Gwamna Agbu Kefas na Taraba.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya koka kan yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta a kasar nan. Ya ce nan gaba za su iya shiga Boko Haram.
Jam'iyyar PDP a jihar Ekiti ta gabatar da rahoto ga kwamitin ladabtarwa bayan binciken tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose inda ya bukaci a kore shi daga jam'iyyar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ya taba yin cutar rashin ji ba tare da ya sani ba. Ya ce mutane da yawa na dauke da cutar.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar fatattakar 'yan bindiga a wani musayar wuta da suka yi. Sun ceto mutane shida da aka yi garkuwa da su.
Rahotanni sun bayyana cewa Dan wasan Najeriya Victor Boniface ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da shi a kasar Jamus.
Bayan gabatar da hudubarsa ta farko a ranar Juma'a 18 ga Oktobar 2024, Legit Hausa ta tattaro muhimman abubuwa game da sabon limamin babban masallacin Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya caccaki shugabanni kan rashin aiwatar da tsare-tsaren da suka kawo inda ya ce kwata-kwata ba su aiwatarwa.
Masu zafi
Samu kari