Latest
Rikicin cikin gida na jam'iyyar APC a jihar Sokoto ya sake dagulewa kan wanda zai jagorance ta tsakanin Sanata Aliyu Wamakko da Sanata Ibrahim Lamido.
'Yan sanda sun kama wasu daga cikin masu zanga-zangar da suka yi dandazo a kan titin Lekki a jihar Legas. Matasan sun fito gangamin tunawa da waki'ar ENDSARS.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Ogun, Taiwo Adeola ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatin Bola Tinubu kan wahalar da ake sha a kasar nan.
Atiku Abubakar, tsohon dan takarar shugaban kasa na PDP ya ce ba zai iya kaskantar da kansa zuwa matsayin da Nyesom Wike ya ke ba. Ya ce ya damu da 'yan kasar.
Kisan Bala Tsoho Musa, shugaban cibiyar gyaran hali ta Abuja ya jefa al’ummar karamar hukumar Bwari da ma’aikatan cibiyar cikin tashin hankali da jimami.
Babbar Kotun Tarayya ta tura gargadi ga shugaban hukumar DSS kan kin ba lauyoyin Nnamdi Kanu damar ganawa da shi duk mako da cewa za a tura shi gidan yari.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake caccakar gwamnan jihar Rivers, Sir Siminalayi Fubara kan rashin mutunta wasu mutane da ya yi.
Kayayyakin suna da araha a kasuwar Musulunci da aka bude a garin Osun idan aka kwatanta da sauran kasuwannin Iwo da ke Kudu maso Yammacin kasar nan.
Ana ta yada labarin cewa hafsan sojojin Najeriya, Laftanar janar Taoreed Lagbaja yana fama da matsanancin rashin lafiya wanda har an fara neman kujerarsa.
Masu zafi
Samu kari