Latest
Rundunar yan sandan kasar nan ta bayyana rashin dacewar yadda jama'a ke hukunta wadanda aka kama bisa zargin aikata laifuffuka a sassan kasar nan
Kamfanin kula da wutar lantarki na Najeriya (TCN) ya ce kasar na samar da wuta ga kasashe makwabta irin su Togo, Jamhuriyar Benin da Jamhuriyar Nijar.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta samu nasarar kwato N200bn a cikin shekara daya. EFCC ta sa an yankewa mutane 300 hukunci.
Bankin duniya ya ce an samu koma bayan haɓakar tattalin arzikin Najeriya a lokacin mulkin Muhammadu Buhari. Bankin duniya ya ce an samu barna a lokacin Buhari.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta musants rahotannin da ke yawo kan cewa ta nada mukaddashin hafsan sojin kasa. DHQ ta ce ko kadan ba ta yi wannan nadin ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kalaman yabo ga Sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir a yayin da ya ke mika masa sandar mulki a ranar Lahadi.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Apkabio ya tabbatarwa yan kasar nan cewa ba a gwamnatin Bola Tinubu aka fara samun matsalar tattalin arziki ba
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara ta farko fadar gwamnatin Jigawa. Sanusi II ya ce Kano da Jigawa duk abu daya ne. Sanusi II ya yabi ayyukan Umar Namadi
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya bukaci matasan Najeriya da su shigo a rika damawa da su a harkokin siyasa. Ya ce bai kamata su gujewa neman mulki ba.
Masu zafi
Samu kari