Latest
Kwamishinan ƴan sandan birnin tarayya Abuja ya tabbatar da cafke mutum biyu da ake zargin da fashi da makami bayan kashe abokansu biyu a Mabushi.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa zai fara daukar aiki a gurabe daban-daban a kamfanin, sai dai wasu da suka shiga shafin sun gano ba ya yi.
Tsohon shugaban kasar Najeriya ya nuna takaici kan yadda mahaifiyarsa ba ta ci ribar daukar nauyinsa da ta yi duk da nasarar da ya samu a rayuwa.
Kungiyar 'yan kasuwa ta kasa (TUC) ta bayyana cewa ba ta kira kowa ya fito zanga-zanga ba, amma dokar kasa ta bawa kowa damar ya fito ya yi zanga-zangar lumana.
Bayan kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana rashin dacewar sabon fim din Nollywood, hukumar tace fina-finai (NFVCB) ta dauki mataki.
Gwamnatin jihar Kano ta kira ganawa domin gano dalilin tsadar burodi a fadin jihar bayan hukumar korafe korafe ta karbi kukan jama'ar gari kan tsadar.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da fitar da Naira Biliyan 2.5 domin aikin madatsar ruwa Kafin ciri a karamar hukumar Garko domin habaka noma.
Shugaba Bola Tinubu ya ce tattalin arzikin kasar na kan hanyar farfadowa, ya kuma tabbatar wa ‘yan kasar cewa gwamnatinsa za ta kara yin kokarin biyan bukatunsu.
Bayan amincewa da kudurin dokar sabon mafi karancin albashi da majalisa ta yi, an rika samun rade-radin cewa Shugaba Bola Tinubu na iya karawa 'yan NYSC alawus.
Masu zafi
Samu kari