Latest
Gamayyar malaman addinin Musulunci a jihar Ogun sun yi Allah wadai da shirin gudanar da zanga-zanga a fadin Najeriya inda suka shawarci matasa kan haka.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a farkn shekarar 2024, an samu habakar tattalin arziki irinsa mafi girma a cikin shekaru shida. Minista Wale Edun ne ya fadi haka.
Mawallafin jaridar Ovation, Mista Dele Momodu ya dora alhakin fita zanga zanga da jama'ar Najeriya ke shirin yi a kan gazawar shugaban kaa, Bola Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce marasa kishin ƙasa ne ke rura wutar shirya wannan zanga-zangar da za a yi, ya ce duka suna da fasfon zama a ƙetare.
Rundunar 'yan sandan jihar Oyo ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 19 kan zarginsa da ɓalle Masallaci tare da sace wayar zamani ta N100,000 ta wata mata.
Shehu Gabam, shugaban jam’iyyar SDP na kasa, ya lissafa mutane biyar da ke rike da gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Gabam ya ce idan Tinubu ya gaza su ne sila.
Ga dukkan alamu mai girma shugaban kasa ka iya rattaɓa hannu a kudurin dokar sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 a makon gobe bayan majalisa ta gama aikinta.
Masana'antar shirya fina-fina ta Nollywood ta tafka babban rashin jarumi kuma furodusa mai suna Charles Owoyemi bayan ya sha fama da gajeruwar jinya.
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Umar Doguwa, ya bayyana cewa jihar na bukatar kudi har N60 biliyan domin gyara bangaren ilimi tare da samar da kayayyaki.
Masu zafi
Samu kari