Kasar Iran Ta Sake Ruguza Lissafin Amurka kan Batun Tattaunawar Sulhu

Kasar Iran Ta Sake Ruguza Lissafin Amurka kan Batun Tattaunawar Sulhu

Iran - Gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sake nanata cewa har yanzu ba ta shiga wata tattaunawa da nufin kawo karshen yakin da ke gudana a Gabas ta Tsakiya.

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran, Esmaeil Bagaei, ya bayyana cewa kasar ba ta shiga wata tattaunawa da Amurka ba tun bayan fara yakin da ake yi da ita.

Jagroan imIran.
Jagoran addini na kasar musulunci ta Iran, Mojtaba Khamenei Hoto: Jafara Hamid
Source: Getty Images

Rahoton tashar Al-Jazeera ya nuna cewa Bagaei ya bayyana haka ne a wasu sakonni da ya fitar yau Litinin, 30 ga watan Maris, 2026.

"Ba mu shiga wata tattaunawa da Amurka ba a cikin kwanaki 31 da muka yi muna gwabzawa da hoton”

Asali: Legit.ng

Authors:
Ahmad Yusuf avatar

Ahmad Yusuf (Hausa editor) Ahmad Yusuf ma'aikacin jaridar Legit.ng sashin Hausa ya fara aiki a 2021, ya kware wajen kawo labarai da rahotanni da suka shafi siyasa da al'amuran yau da kullum. Matashin ɗan jaridar ya koyi Lissafi a digirinsa na farko a Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Wudil, Kano (KUST) ya kuma samu shaidar kwarewa a fannin aikin jaridar zamani daga Reuters a 2022. Kafin fara aiki da Legit Ahmad ya yi aiki da jaridu da dama na turanci da Hausa tun 2012. Mail: ahmad.yusuf@corp.legit.ng 07032379262

Tags: