Sani Hamza
4439 articles published since 01 Nuw 2023
4439 articles published since 01 Nuw 2023
Kwamitin tantancewa na APC ya cire Omisore da wasu mutum shida daga takarar fitar da gwani na zaben kujerar gwamnan jihar Osun saboda matsalolin takardu.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa Borno ta kashe N100bn kan tsaro a 2025, tare da alkawarin gina makarantu, hanyoyi da cibiyoyi domin bunkasa Askira/Uba.
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wasu mutane uku da ake zargi suna daukar nauyin ayyukan ta'addanci a jihar Sokoto. An kuma kama manyan barayin babura.
'Yan bindiga dauke da miyagun makamai sun kai hari inda ake aikin gina titin Saadu-Kaiama-Kosubosu a karamar hukumar Ekiti, jihar Kwara, inda aka sace 'yan China 2.
Daniel Bwala ya ce Tinubu yana naɗa mutane, ko da kuwa waɗanda suka taba saba masa ne, bisa darasin da ya koya daga mahaifiyarsa na zama mai yafiya
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai sabon hari jihar Kaduna, inda suka sace shanu 365 a garuruwan Fulani 4. An roki gwamnati da hukumomin tsaro su kai dauki.
An tsige shugaban jam'iyyar APC na jihar Cross River, Alphonsus Ogar Eba bayan kuri’ar rashin amincewa da mulkinsa bia zargin almundahana da rufe ofis.
Rahoton da Google ya fitar na abubuwan da aka fi bincike a manhajarsa a 2025 ya nuna Sanata Natasha Akpoti ce aka fi karanta labaranta, sai su Muhammadu Buhari.
Majalisar Dattawa ta fara tantance jakadu uku da Shugaba Tinubu ya nada, inda kwamitin harkokin ƙasashen waje ya kammala binciken sirri a kan su.
Sani Hamza
Samu kari