Ibrahim Yusuf
3494 articles published since 03 Afi 2024
3494 articles published since 03 Afi 2024
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya daura laifin fara kamfen da ya yi a kan 'yan adawa. Ya ce 'yan adawa ne suka sa APC fara maganar zaben 2027 babu shiri.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya ce za su iya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ya ce ya kamata Bola Tinubu ya fara shirin komawa Legas.
Shugaba Bola Tinubu ya ce ya samu Dala a kan N1,900 a lokacin da ya hawu kan mulkin Najeriya a 2023. Legit ta yi bincike domin gano gaskiyar maganar.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da Yariman Saudiyya, Muhammad bin Salman za su jagoranci nema wa Falasdinawan Gaza 'yanci a majalisar dinkin duniya.
'Yan bindiga sun kai wani hari a kauyka da dama a jihar Filato inda sama da mutane 300 suka rasa gidajen su a harin. Akalla gidaje 30 aka rusa yayin harin.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da adadamin mutanen da suka yi rajista domin mallakar katin zabe a cikin mako biyu da fara rajistar ta yanar gizo.
Gwamnatin tarayya karkashin ma'aikatar gidaje ta kasa za ta horar da matasa 100,000 a fannonin gine gine daban daban domin samun kwarewa a jihohin Najeriya.
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihohin Borno da Yobe. Sun kwato makamai da wasu kayyakin da suke shirin hada bama bamai da su.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kano. An kama su bayan wanda suka sace ya gane daya daga cikin masu garkuwa da mutanen.
Ibrahim Yusuf
Samu kari