Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da Rabiu Kwankwaso ke shirin shoga ADC, wasu na ganin hadakarsa da Peter Obi za ta kawo sauyi a zaben 2027 da jefa APC cikin matsala mai girma.
Rundunar tsaro ta IRGC ta yi barazanar kai hari kan jami’o’in Amurka a Gabas ta Tsakiya bayan hare-haren da suka lalata wasu jami’o’i a kasar Iran.
Kasashen Turai sun zargi kasar Rasha da taimaka wa Iran a yaki fiye da yadda Amurka ke bayyana a yakin da ake yi da kasar Isra'ila a Gabas ta Tsakiya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya tabbatar da cewa taron jam’iyyar PDP zai gudana kamar yadda aka tsara duk da rikice-rikicen cikin gida da ake da su.
Sarkin Ogbagi a Ondo, Oba Victor Adetona, ya jikkata bayan wani mutum guda ya kai masa hari a cikin fadarsa da ke karamar hukuma Akoko ta Arewa maso Yamma.
Amurka ta ce ta cimma yawancin burinta a yakin da ake yi da Iran, amma za ta ci gaba da kai hare-hare na ɗan lokaci domin raunana gwamnatin Tehran sosai
Rundunar tsaron Iran da ake kira 'Islamic Revolutionary Guard Corps' ta ce ta lalata bama-baman Amurka da Isra'ila guda 120 a yankin Fars da ke kasar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu wakilan jam’iyyar APC uku daga Benue sun rasu bayan hatsarin mota yayin tafiya zuwa taron shiyyar Arewa ta Tsakiya.
Fasto Ezekiel Dachomo ya bayyana yadda ya taba zama shahararren dan ta’adda da dillalin kwayoyi a kauyensu kafin ya tuba ya rungumi addinin Kirista.
Abdullahi Abubakar
Samu kari