Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sake jawo maganganu a Najeriya bayan izgili ga ubangiji kan shirin sake fasalin Jabi da wata Fasto Sarah Omakwu ke rokonsa.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce ya ji kiran matasa masu bukatar ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, kuma zai tuntubi mutane kafin yanke hukunci.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce bai goyi bayan kowa domin takarar gwamnan Rivers ta 2027 ba, yana jiran hadakar PDP da APC ta yanke matsaya kan haka.
Ministan kudi Taiwo Oyedele ya tabbatar da cewa gwamnatin Bola Tinubu ba za ta dawo da tallafin mai ba duk da koke-koken da ake yi kan tsadar fetur.
Dan jam'iyyar ADC. Dele Momodu ya ce matsin lambar siyasar Shugaba Bola Tinubu ne ya tilasta Peter Obi da Rabiu Kwankwaso hada kai domin tunkarar zaben 2027.
Tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin ministan man fetur, Mista Timipre Sylva, ya rasa babban yayansa, Cif Johnbull Anagha Sylva, ranar Laraba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta rasa karfin soji sosai, yana mai cewa kamata ya yi Tehran ta daga tutar mika wuya domin kawo karshen rikicin.
A ci gaba da shari'ar Nasir El-Rufai, kotu ta dage sauraron karar neman belinsa zuwa ranar 13 ga Mayu bayan ICPC ta nemi karin lokaci domin nazarin sababbin takardu.
Rikici ya kara tsananta a tsakanin jam’iyyun adawa bayan ficewar Peter Obi da Rabiu Kwankwaso daga ADC zuwa NDC gabanin zaben shugaban kasa na 2027.
Abdullahi Abubakar
Samu kari