Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Shugaban tsagin ADC a Najeriya, Nafi’u Bala ya musanta rahoton da ke cewa ya yi nadamar rikicin jam’iyya tare da zargin rayuwarsa na cikin haɗari.
Tsohon Sufeto Janar na ‘yan sanda a Najeriya, Usman Alkali Baba, ya shiga takarar gwamnan Yobe bayan yarjejeniyar tsayar da ɗan takara guda ta rushe.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Tsohon ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa Bola Tinubu ya ba shi izinin barin mukaminsa domin fara shirye-shiryen neman kujerar gwamnan Oyo.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce akwai yiwuwar sake kai hare-haren soji kan Iran idan gwamnatin ƙasar ta sake saba ka'idar da aka gindaya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sauke wasu manyan jami’an gwamnatinsa yayin da wasu suka yi murabus tun bayan fara yakin Amurka da Isra’ila da Iran.
Abdullahi Abubakar
Samu kari