Abdullahi Abubakar
7230 articles published since 28 Afi 2023
7230 articles published since 28 Afi 2023
Wani da ake tuhuma a kotu ya roƙi afuwa tare da danganta laifin da ake zarginsa da shi da matsin tattalin arziƙin da manufofin Tinubu suka haifar.
Gwamnatin Delta ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tsohon gwamna Emmanuel Uduaghan ya rasu, tana mai cewa labarin ƙarya ne.
Fitaccen Fasto Elijah Ayodele ya musanta zargin bata suna da Rabiu Musa Kwankwaso ya yi masa, yana mai cewa kalamansa na annabci ba hari ba ne ga kowa.
Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce Amurka ba ta bukaci Isra’ila ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon ba yayin da ake maganar yarjejeniya da Iran.
Kwamitin bincike mai zaman kansa na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi Isra’ila da ci gaba da kai hare-haren da ke jawo mutuwar yara Falasdinawa a Gaza.
A cikin kwanaki biyu da suka gabata, majiyoyi sun ce mabiyan Ado Aleiru na bibiyar wani dan ta'adda, Kachalla Muhammadu a dazukan Matazu da Musawa.
Mai ba Shugaba Tinubu shawara kan yada labarai, Bayo Onanuga, ya musanta cewa shugaban ya yi alkawarin kin neman wa’adi na biyu idan wutar lantarki ba ta inganta ba.
Tsohon ministan kirkire-kirkire da fasaha, Uche Nnaji ya yi martani game da cewa ya samu gayyata daga ICPC kam binciken da ake yi kan zargin jabun takardun karatu.
Tsohon Firayim ministan kasar Isra’ila, Naftali Bennett, ya ce kasarsa ta shigar da na’urorin Starlink a boye zuwa Iran domin taimaka wa masu zanga-zanga.
Abdullahi Abubakar
Samu kari