Abdullahi Abubakar
7230 articles published since 28 Afi 2023
7230 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon shugaban kungiyar CAN, Fasto Ayo Oritsejafor ya ce Shugaba Bola Tinubu ya gaza wajen jagoranci, don haka bai kamata ya sake neman mulki a 2027 ba.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Gwamna Biodun Oyebanji na jihar Ekiti ya sake lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar Asabar 20 ga watan Yunin 2026 inda ya doke PDP, LP, ADC da sauransu.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa jagoran ‘yan bindiga Bello Turji ya fitar da bidiyo inda ya yi ikirarin kashe sojoji bayan harin da ya afku a Isa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana ɗan takarar PDP, Olaka Nwogu, a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbin sanatan Rivers ta Kudu maso Gabas.
Iyalan da aka sace a garinsu Sunday Igboho sun samu ‘yanci bayan dan gwagwarmayar ya bai wa masu garkuwa wa’adin sa’o’i biyu su sako wadanda suka yi garkuwa da su.
Rabiu Shuaibu na jam’iyyar APC mai mulki ya lashe zaɓen cike gurbin ɗan majalisar wakilai na mazaɓar Dawakin Kudu/Warawa a Kano bayan samun ƙuri’u 35,356.
Rahotanni da muke samu sun ce ana zargin cewa mayaƙan da ke biyayya ga dan ta'adda, Bello Turji na samun horon amfani da makamai a gabashin Sokoto.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta fara kidaya da sanar da sakamakon kuri'un da al'umma suka kada a zaben gwamnan jihar Ekiti yau Asabar.
Abdullahi Abubakar
Samu kari