Waiwaye adon tafiya: hotunan Buhari lokacin yakin basasa
1 - tsawon mintuna
Munyi waiwaye ga hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yasa mutane suke tofa albarkacin bakinsu.
Za’a tuna cewa shugaban kasa Buhari tsohon hafsan soja ne mai ritaya kuma tsohon Shugaban kasa karkashin mulkin soja daga Disamban 1983 zuwa Agustan 1985 ,bayan yayi juyin mulki ga Alh Shehu Shagari.
A watan Disamban 2014, shugaban kasa Buhari ya lashe zaben fidda gwanin Jam’iyyar APC a legas, daga baya kuma ya lashe zaben a shekarar 2015 inda yak eta tarihi bayan ya doke shugaba mai ci.
Asali: Legit.ng
Tags: