Da duminsa: 'Yan bindiga sun babbaka fadar Igwe Ifitedunu dake Anambra

Labari mai dumi dake zuwa shine na mummunan al'amarin dake faruwa a fadar basarake a jihar Anambra.

Kamar yadda TVC News ta tattaro, wasu 'yan bindiga sun kone fadar Igwe Ifitedunu dake karamar hukumar Dunukofia ta jihar Anambra.

Karin bayani na nan tafe...

Da duminsa: 'Yan bindiga sun babbaka fadar Igwe Ifitedunu dake Anambra
Da duminsa: 'Yan bindiga sun babbaka fadar Igwe Ifitedunu dake Anambra
Asali: Original

KU KARANTA: Sojoji sun kama basarake a arewa bayan samun makamai da harsasai a fadarsa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel