Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu

Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya samu karuwar 'yan biyu da amaryarsa ta haifa masa.

Hotuna a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun nuna yadda gwamnan ke farin cikin samun karuwar.

Wannan na zuwa bayan dawowan gwamnan daga kasar Amurka inda ya je duba yaransa dake karatu a can.

Kalli hotunan:

Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Source: Facebook

KU KARANTA: Dalibai sun fara barazanar dukan malaman jami'a idan basu koma makaranta ba

Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Source: Facebook

DUBA NAN: Mun kashe kimanin N120bn kan Korona a 2020, gwamnatin tarayya

Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Labari cikin hotuna: Amaryar gwamnan jihar Nasarawa ta haifa masa 'yan biyu
Source: Facebook

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel