Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo)

Mambonin kungiyar mashaya rake dake Dorayi Karama, unguwar Bello sun shirya da bikin shan rake na musamman a jihar Kano.

BBC Hausa ta ruwaito cewa wannan shine karo na biyu da zasu gudanar da wannan biki.

A hirar da matasan sukayi da BBC a Kano, sun bayyana cewa sun shirya bikin ne musamman yau domin murnar sabuwar shekarar 2021 da aka shiga yau, da kuma bikin daurin auren wasu daga cikin yan unguwar.

Kalli hotuna da bidiyon bikin:

Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo)
Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo) Hoto: bbc.com/hausa
Source: UGC

KU KARANTA: Yadda masarautar Zazzau tayi rashin manya biyu; Iyan Zazzau da Talban Zazzau, a ranar guda

Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo)
Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo) Hoto: bbc.com/hausa
Source: UGC

KU KARANTA: Muhimman Abubuwa 5 da Buhari ya fada a jawabinsa na sabuwar shekara

Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo)
Mambobin kungiyar mashaya rake sun gudanar da bikin shan rake a jihar Kano (Hotuna da bidiyo) Hoto: bbc.com/hausa
Source: UGC

Bidiyo:

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel