Yanzu yanzu: Buhari ya bada umurnin bude iyakokin kasa guda huɗu

Yanzu yanzu: Buhari ya bada umurnin bude iyakokin kasa guda huɗu

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a bude iyakoki guda hudu

- Shugaban kasar kuma ya ce a bude sauran iyakokin kasar zuwa karshen shekara

Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin bude iyakokin kasa guda hudu ba tare da bata lokaci ba kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito.

A umurnin da ya bada a ranar Laraba, shugaban kasar ya kuma bada umurnin bude sauran iyakokin kasar zuwa ranar 31 ga watan Disambar 2020.

Yanzu yanzu: Buhari ya bada umurnin bude iyakokin kasa guda hudu
Yanzu yanzu: Buhari ya bada umurnin bude iyakokin kasa guda hudu. @daily_nigerian
Asali: Twitter

Ku saurari karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel