KAI TSAYE: An tashi wasa: Nigeria 4-4 Sierra Leone (Wasan kwallon fidda gwanin gasar AFCON)
Najeriya tana gwarawa da kasar Sierra Leone a wasar kwallon fidda gwanin gasar kasashen nahiyar Afrika da za'ayi a 2022.
Yan kwallon Super Eagles ne kan gaba da maki 6 a zaurensu bayan nasara kan Lesotho da Benin.
Ana buga wasan nan a filin kwallon Sam Ogbemudia dake Benin City, jihar Edo.

Asali: Twitter
Dan Kasar Sierra Leone, Kamara, ta zura daya
Minti na 31, Samuel Chukweze ya zura kwallo ta hudu
Minti na 28, Alex Iwobi ya kara
Minti na 22, Victor Osimhen ya zura kwallo ta biyu
Minti 5, Alex Iwobi ya zura kwallo daya