Shugaba Buhari ya halarci taron yayen sabbin Sojoji a NDA (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron yaye daliban jami'ar horar da Sojoji na 67 da Short Service 46 a jihar Kaduna ranar Asabar, 10 ga Oktoba, 2020.
A taron, shugaba BUhari ya gabatar da takobin girma ga zakaran dalibin shekar, Idris Olaiyan Salami.
Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan; gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, da ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi.
Kalli hotunan:

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Asali: Legit.ng