Da duminsa: Harbe-harbe ya barke a wata rumfar zabe a Ondo

Da duminsa: Harbe-harbe ya barke a wata rumfar zabe a Ondo

An fara harbe-harbe a rumfar zabe ta 11 da ke Edo Lodge a karamar hukumar Oke Ijebu ta jihar Ondo.

Tuni aka tura jami'an 'yan sanda wurin domin kwantar da tarzomar.

Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Ondo, Tee-Leo ikoro, ya tabbatar da harbe-harben da ake yi a Oke Jebu da ke Akure.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel