UNHCR: A taimakawa yan gudun Hijra wannan watan Ramadanan
1 - tsawon mintuna
UNHCR #Kowanikyautanadamuhimmanci
Tituna babu jama'a! Masallatai babu kowa! Kasashe ba mutane! Ka yi tunanin yadda yan gudun Hijra ke rayuwa cikin watan Ramadana kowani shekara.
Ku taimaka yau ta hanyar yanar gizo: http://donate.unhcr.org/af/ramadan-2020/ ta asusun banki:
Sunan banki da asusun: Standard Chartered: UNHCR Special Account;
Lamban asusun: 0002706104
Ko nawa ka taimaka da shi na da matukar muhimmanci.
Asali: Legit.ng