Yanzu-yanzu: 'Yan sanda sun dakile rikici a sakatariyar APC na kasa
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya, a ranar Alhamis sun dakile afkuwar kazamin rikici tsakanin 'yan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) masu goyon bayan shugaban jam'iyyar Adams Oshiomhole da wadanda ba su goyon bayan sa a sakatariyar jama'iyyar da ke birnin tarayya Abuja kamar yadda The Nation ta ruwaito.

Asali: Twitter
Ku biyo mu domin samun cikakken rahoton ...
DUBA WANNAN: Yanzu-yanzu: An fitar da sakamakon gwajin cutar Coronavirus da aka yi wa wani ɗan China a Legas
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng