Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar Bayelsa ya sauka daga mukaminsa

Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar Bayelsa ya sauka daga mukaminsa

Kakakin majalisar jihar Bayelsa, Monday Bubou-Obolo ya sauka daga mukaminsa, wanda hakan ya bada damar zaben wani dan majalisar don maye gurbinsa.

Wannan ci gaban ya biyo bayan rantsar da Gwamna Douye Diri, wanda ya fito daga mazabar jihar Bayelsa din ta tsakiya kamar Bubou-Obolo.

A don haka ne 'yan majalisar suka zabi mataimakin kakakin majalisar, Abraham Ngobere a matsayin sabon kakakin majalisar jihar.

Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar Bayelsa ya sauka daga mukaminsa
Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar Bayelsa ya sauka daga mukaminsa
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Matawalle ya dauki mataki kan hukuncin kisa da Saudiyya ta yanke wa Malamin Najeriya

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel