Buhari ba zai sallami shugabannin tsaro ba - SGF

Buhari ba zai sallami shugabannin tsaro ba - SGF

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai salami shugabannin tsaro ba.

Jaridar The Nation ta ruwaito cewa sakataren gawmnatin ya sanar da hakan ne yayin zantawa da manema labarai a Abuja a ranar Talata.

Mustapha ya ce lokacin sauke shugabannin tsaron bai yi ba saboda karuwar rashin tsaron a kasar nan.

Ya ce halin da kasar nan ke ciki na bukatar “taimakon kowa”.

Karin bayani na nan tafe…

Buhari ba zai sallami shugabannin tsaro ba - SGF
Buhari ba zai sallami shugabannin tsaro ba - SGF
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel