Dokar hana Achaba: Yan babur sun fara kaura daga Legas (Hotuna)
Yayinda dokar hana sufurin babur a kananan hukumomin jihar shida, yan achaban sun fara fita daga jihar Legas jibge da baburansu cikin manyan motoci. Legit Hausa ta tabbatar.
Da safiyar yau Asabar, an ga yan achaban da suka zo daga yankin Arewa suna daura baburansu cikin tireloli daban-daban.
Akalla tireloli bakwai aka gani suna jigilar babura a kan babban titin Legas-Ibadan.
Wasu daga cikin yan Achaban sun bayyanawa manema labarai cewa za su koma jihohinsu ne a Arewa saboda sabuwar dokar hana achaba da Keke Napep da gwamnatin jihar tayi.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng