Yanzu-yanzu: Kungiyar Manchester United ta dauki dan Najeriya, Odion Ighalo, aro

Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa kungiyar kwallon Manchester United dake wasa a Ingila ta dauki aron tsohon dan wasan Najeriya, Odion Jude Ighalo, daga kungiyar Shanghai Henshua, na tsawon watanni shida.

Yanzu-yanzu: Kungiyar Manchester United ta dauki dan Najeriya, Odion Ighalo, aro
Odion Ighalo
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel