Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawar sirri da Goodluck Jonathan
1 - tsawon mintuna
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dira fadar shugaban kasa Abuja domin ganawar sirri da shugaba Muhammadu Buhari.
Kawo yanzu ba'a san dalilin ganawar ba.

Asali: Facebook

Asali: Twitter

Asali: Facebook
Ku saurari cikakken rahoton...
Asali: Legit.ng