Zakaran dan damben duniya, Anthony Joshua, ya gabatarwa Buhari lambobin yabonsa (Hotuna)
Zakara dan damben duniya kuma haifaffen dan Najeriya mazaunin kasar Ingila, Anthony Joshua, ya gabatarwa shugaba Muhammadu Buhari lambobin yabonsa a yau Asabar, 18 ga watan Junairu, 2020 a birnin Landan.
Anthony Joshua ya gana da shugaba Buhari ne yayinda shugaban kasan ya shirya ganawa da tarayyar yan Najeriya mazauna kasar Ingila.
A watan Disamba, dan damben ya samu gagarumin nasara inda ya doke Andy Ruiz a damben da suka yi a kasar Saudiyya.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Asali: Legit.ng