
Nuhu Ribadu







Kamar yadda kuka sani babu wani mutum da ya taba shugabantar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ya kuma kare ta dadin rai tun bayan kafata har zuwa yanzu.

Wani Jagoran APC a Arewacin Najeriya ya karyata rade-radin canza sheka daga Jam’iyya. Malam Nuhu Ribadu ya karyata rade-radin canza sheka daga Jam’iyyar APC.

Tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ya bayyana cewa sharri, karya da kage ake masa da ake yayata cewa wai ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Nasir El-Rufai da zarg

Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya. Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nura dake Abuja a yayin shagalin bikin da Nuhu Ribadu, Mah

Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ribadu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu yayin da yake tattaunawa a bayan fagge a bikin rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu daya gudana a babban birnin tarayya Abuja

A yayin bikin kaddamar da motocin daya gudana a ofishin yakin neman zaben Nuhu Ribadu dake garin Yola, Ribadu ya bayyana cewa za’ayi amfani da motocin ne wajen tattara kawunan jama’an jahar Adamawa don su zabi Buhari.
Nuhu Ribadu
Samu kari