Kudi masu gidan rana: Hotunan bikin Fatima Abdulkadir Abacha kenan 'ya gurin dan uwan Marigayi Sani Abacha

A karshen makon nan ne Fatima Abdulkadir Abacha, 'yar gidan dan uwan marigayi tsohon shugaban kasar mulkin soja, Janar Sani Abacha, ta auri masoyinta Sadiq Saleh Jambo, dan gidan fitaccen mai kudin nan Marigayi Saleh Jambo OON.

Bikin wanda ya samu halartar manyan masu kudi da fada aji na kasar nan, an gabatar dashi a wani bangare na cikin Silverbird dake babban birnin tarayya Abuja.

Haka kuma manyan mutane na kusa da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun halarci bikin.

Kudi masu gidan rana: Hotunan bikin Fatima Abdulkadir Abacha kenan 'ya gurin dan uwan Marigayi Sani Abacha

Fatima Abdulkadir Abacha and Sadiq Saleh Jambo
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Mailfire view pixel