An cafke shi yana sace wa mata dan-duross, ko me yake dashi?

An cafke shi yana sace wa mata dan-duross, ko me yake dashi?

- An kama wani dalibi da laifin satar wandunan dalibai mata

- dalibin yana amfani da wandon matan ne don biyawa kansa bukata

- An kamashi ne a lokacin da ya dibi wandunan wasu yanmata biyu

An cafke shi yana sace wa mata dan-duross, ko me yake dashi?
An cafke shi yana sace wa mata dan-duross, ko me yake dashi?
Asali: Facebook

An kama wani dalibi a jami'ar Midlands dake Zimbabwe mai suna Prince Danda da laifin satar wandunan dalibai mata.

Yan sanda sun kama danda ne bayan satar wandunan da yayiwa wasu yan mata guda biyu a ranar Asabar.

Da zuwa yan sanda gidan Danda sun kamashi da wanduna guda hudu ciki harda na yanmatan da suka kaishi kara.

DUBA WANNAN: Karka biye wa ta jama'a kan nadin Justice Uwani Abba-Aji zuwa kotun qoli - Alkalan Najeriya ga @MBuhari

Danda dai dalibi ne da yake karanta bangaren aikin jarida a makarantar,zuwa yanzu an gurfanar dashi a gaban kotu a ranar Talata bisa kamashi da laifin sata.

Da ake tambayar shi yace yana amfani da wandunan ne wajen biyawa kansa bukata yanaji kamar kamar ya sadu da mai wandon.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng