Babu hannunmu a zargin wai ana neman ran Malam Jaafar Jaafar - gwamnatin Ganduje

Babu hannunmu a zargin wai ana neman ran Malam Jaafar Jaafar - gwamnatin Ganduje

- Gwamnatin jihar Kano ta karyata zargin wai suna barazana ga rayuwar Jaafar da Iyalinsa

- Yace kiris ya rage ya saki labaran a bidiyo har 15

- Ance shugaba Buhari tuni ya ga bidiyon kuma yana fushi da Ganduje

Kakakin gwamnatin Kano, Tanko Yakasai, ya kare uban gidansa daga zargin wai suna neman ran Malam Jaafar Jaafar, inda ya kira dan jaridar, da yayi ta maza mana ya kai karar gwamnatin Kanon, ko wadanda ke masa barazana ga hukuma.

Babu hannunmu a zargin wai ana neman ran Malam Jaafar Jaafar - gwamnatin Ganduje

Babu hannunmu a zargin wai ana neman ran Malam Jaafar Jaafar - gwamnatin Ganduje
Source: Facebook

DUBA WANNAN: Aljannu sun musulunta a hannun Dahiru Bauchi

Yace nan ba da dadewa ba zai saki bidiyon, kuma ma tuni shugaban kasa ya kalli bidiyon kuma ya kadu da wannan lamari, a jiharsa da ke da dumbin mabiya.

Su sai su gwamna, Hadimul Islama, sun ce wannan aikin Kwankwaso ne, kuma da sannu sharrinsa zai bi shi.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel