Farashin mai ya kai yadda Najeriya ke bukatarsa, dadi kan dadi
- Gangar mai ya daga zuwa dala 81 a ranar juma'a
- Danyen man ya kara kudi ne bayan saukar shi na farko a cikin sati biyar
- Rahoton IEA ya nuna akwai wadatuwar samuwar man
Gangar mai tayi tashin gwauron zabi a inda ta koma dala 81 ganga daya, kara tashin shi bayan saukar da yayi a kwana biyu.
Danyen man fetur din yayi tashin farko a cikin sati biyar bayan da tsawwala da US na hukuncin da take wa Iran wanda zai iya rage samuwar shi.
DUBA WANNAN: Jiragen saman Najeriya sun kai hari kan Boko Haram
Rahoton da IEA ga gabatar akan kasuwar mai yace akwai wadatuwar man a yanzu bayan tashin da yayi wanda hakan zai sa a cimma bukatar man fetur na shekarar nan da shekara mai zuwa.
Ajimobi yayi kira ga cibiyoyin bincike manoma da su kawo hanyoyin cimma bukatar man fetur.
Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng