Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari

Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari

Bayan karbar bakuncin shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, a jiya, yau kuma shugaban kasar Namibia, Hage Geingob, ne ya ziyarci shugaba Buhari a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.

A hotunan da wani mataimaki na musamman ga shugaba Buhari a bangaren yada labarai, Bashir Ahmad, ya watsa a shafinsa na Tuwita dake dandalin sada zumunta, an ga shugaba Geingob na gaisawa da jami’an gwamnatin Najeriya bayan ya isa fadar shugaba Buhari.

Babu wani Karin bayani dangane da dalilin ziyarar ta sa a Najeriya.

Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari
Shugaban kasar Namibia da Buhari

Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari
Shugaba Geingon na Namibia ke gaisawa da karamar ministar harkokin waje, Khadija Bukar Abba

DUBA WANNAN: Faransa da Najeriya sun rattaba hannu kan wasu muhimman yarjejeniya biyu, duba hotuna masu kayatarwa

Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari
Shugaba Buhari da Geingon na Namibia
Asali: Depositphotos

Da duminsa: Yau kuma, Shugaban kasar Namibia ya ziyarci shugaba Buhari
Shugaba Geingob ke gaisawa da Dabiri Erewa, mai bawa shugaba Buhari a kan harkokin kasashen waje

Zamu kawo maku Karin bayani.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng