Shugaban Ma’aikatan fadar gwamnatin Adamawa ya rasu a kasar Saudiyya inda ya je yin Umra
Allah yayiwa Shugaban Ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Adamawa, Mohammed Jibrilla rasuwa.
Jaridar Premium Times ta rahoto cewa shugaban na ma’aiktan ya rasune da asubahin yau Litinin, 18 ga watan Yuni.
Ya rasu a kasar Saudiyya, inda ya je yin Umra.
Kokarin da majiyarmu ta yi domin jin ta bakin Kwamishinan Yada Labaran Jihar Adamawa, Ahmed Sajo ya ci tura, domin a ji abin da gwamnati za ta ce.
KU KARANTA KUMA: Kaduna 2019: Zan kara da El-Rufai – Shehu Sani
A baya Legit.ng ta rahoto cewa, wani magidanci da iyalansa sun gamu da ajalinsu sanadiyan hatsarin mota da ya cika da su.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng