Shugaba Buhari ya shiryawa kungiyoyin matasa da masu nishadantarwa shan ruwa
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha ruwa tare da kungiyoyin matasa daban-daban da suka hada da mawaka daga Arewaci da Kudancin Najeriya da kuma jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) da na Turanci (Nollywood).
DUBA WANNAN: Sojoji sun yiwa mayakan kungiyar Boko Haram kwanton bauna, sun kashe da yawa, sun kwaci makamai (Hotuna)
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng