Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa

Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya yada wasu hotunan sa da aka dauke shi a gonarsa a shafin sa na dandalin sada zumunta, Facebook , tare da rubuta “ina kaunar noma a saman hotunan. A cikin hotunan gwamnan ya bayyana cewar gonar a bayan gidansa take tare na nuna irin garken shanu da yake da su a cikin gonar.

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa
Gwamna Shettima a gonar sa

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa
Gwamna Shettima da garken shanun sa

DUBA WANNAN: Duba hotunan gwamna Nyame yayin da ake tisa keyar sa zuwa gidan yari

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa
Gwamna Shettima a gonar sa

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa
Gwamna Shettima a gonar sa

Noma tushen arziki: Duba hotunan gonar gwamna Shettima da garken shanun sa
Gwamna Shettima da garken awakin sa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel