Dan majalisa ya bawa matasa tallafin akwatunnan wanke takalma, jama'a sun yi murna
Matasa a jihar Borno sunyi murna sosai a yayin da wani wanda majalisar tarayya mai wakiltar Chibok/Damboa/gwoza jihar ta Borno Honarabul Ahmed Babawa ya tallafawa matasa 5000 da kayayakin sana'a iri daban-daban.
Cikin abubuwan da dan majalisar ya rabawa matasan sun hada da kayan gyaran takalmi na zamani, buhuhunan lemu da barrow da zasuyi amfani dashi wajen fara sana'a.
Ga hotunan abubuwan da ya raba musu a kasa.
KU KARANTA: Naci dambun kuturu: Saraki ya kara gayyatar Sifeto Idris a karo na uku domin amsa wasu tambayoyi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng