Cikin Hotuna: An yi baikon diyar Mataimakin shugaban kasa Osinbajo a fadar Villa
1 - tsawon mintuna
Mun samun rahoton cewa a ranar yau ta Alhamis ne aka fara gudanar da bikin diyar mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, Oludamilola Osinbanjo tare da angon ta, Oluseun Bakare a dakin taro na Banquet dake fadar shugaban kasa.
KARANTA KUMA: Hukumar 'yan sanda ta cafke wani mahaukaci da laifin kisan dalibai 2 a jihar Ogun
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng