Yanzu Yanzu: Rundunar sojin Najeriya sun gano wata motar yaki da yan Boko Haram suka ci zarra a shekarar da ta gabata a Gwoza
Rundunar sojin Najeriya sun gano wata motar yaki da yan Boko Haram suka ci zarra a shekarar da ta gabata a karamar hukumar Gwoza dake jihar Borno.
Sun rasa motar ne a kokari da suke na fatattakan yan ta'addan na Boko Haram da suka addabi al'umman arewa maso gabashin kasar.
Bisa ga rahotanni babu wani abu da ya sami motan, kamar yadda aka same shi komai na nan a yanda yake.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Kannywood: Wata matashiya tayi balaguro daga jamhuriyyar Nijar zuwa Kaduna domin ganin Umar M. Shareef
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng