Kyakkyawar mata ta auri wada, ta kuma saki hotunan auren nasu
- Hoto daga auren wani wada da amaryarsa ya yi fice
- Kyakkyawan hoton ya nuna irin soyayya da ma’auratan ke yima junansu duk da al’ajabin da mutane ka yi
Ma’auratan sun zabi kasancewa da junansu ba tare da sunyi la’akari da tsegumin da mutane zasuyi akan su ba.
A cikin hoton an nuno ma’auratan sanye da kayan aure inda suke kallon junansu cike da so da kauna.
KU KARANTA KUMA: Buhari zai tsaya a 2019, koda kuwa sai magoya bayansa sun shawo kansa - Shittu
Hakan ya nuna cewa kowa na iya haduwa da masoyinsa na asalin a duk inda yake da kuma yanayin da yake.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng