Abun dariya da shugaba Buhari yayi a lokacin da ya hadu da sojan da yafi kowanne tsawo a Najeriya (bidiyo)
1 - tsawon mintuna
A wajen wani taron sojoji da akayi kwanan nan, shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ake ganin cewa lokuta da dama yakan fi mutane da dama tsawo, ya kasance cikin mamaki a lokacin da ya hadu da wani soja da ya fi shi tsawo.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng